KannywoodWorld News
Allahu Akbar Yadda Wani Maciji Ya Bada Mamaki Bayan Ya Tarar Da Wani Yana…
A Gaskiya An Dade Ana Mamakin Wannan Al’amari Inda Aka Ga Wani Maciji Ya Tinkari Wani Mutum Yana Sallah Haryaje Kusa Da Inda Yake Sallar Mutane Sunyi Tsammanin Cewa Zai Cutar Dashi.
Amma Cikin Ikon Allah Babu Abinda Yayi Masa Wannan Yasa Mutane Suka Dinga Mamaki A kan Wannan Batun.