Hausa NewsKannywoodWorld News
Tofah! Mata Masu Bicike A Wayoyin Mazajensu Ta Ganowa Kanta…
Tabbas Dama Bahaushe Yace Indai Baka Bari Zakaji o’oToh Dai A Namma Abinda Ya Faru Kenan.
Ya Kasance Tana Zargin Mijinta Ne Saboda Rashin Yadda Da Dabi’unsa Da Batayiba Hakan Yasa Ta Dauke Kudurin Yin Bincike A Wayarshi.
Kamar Yadda Ta Dauki Kudurin Yin Bincike A Wayar Tashi Wata Rana Yana Barci Kawai Sai Taga Abinda Take Zargi Akanshi Ya Tabbata.
Yana Cin Amanarta Amma Abin Ba Iya Haka Ya Tsayaba Domin Kuwa Ba Da Kowa Ake CIn Amanar Tata Ba Face Kanwarta.